ABUN DA KEFARUWA KENAN AKASAR HAUSA ALLAH YASA MUDA CE

 SANARWA๐Ÿ‘‰SANARWA!  SANARWA!!

Inna lillahi wa Inna alaihirraji un wata masifa data faru ajahar katsina  Amma yanxu haka tashigo kano Allah ubangiji yakiyaye akwai wasu mutane da suke yawo suna bin gida gida  suce dan Allah asanmusu ruwa zasu shiga bayan gida idan kabasu ruwan bayan sunfito to kaifa shikenan zaka yanke jiki kafadi  matane  suna zuwa suyi sallama agidaje ko suyi tambaya yan shanjini ne wallahi indai ka amsa musu sallama ko ka Basu amsa shikenan sedai Allah yakiyaye wallahi ance duk wanda suka hadu dasu se sun mutu yanzu haka sunshigo brigade    har mutane hudu sun mutu  Amma Allah cikin ikonsa ankamasu dan Allah duk wanda yaga wannan sakon yatemaka yasanar wa duniya Allah ubangiji yakiyaye wallahi dagaskene


https://abutechaam.blogspot.com/2023/09/a-tech-tv.html

Akullum mukiyaye
Thank you so much

Comments

ABUTECH AAM said…
Allah yayimana jagora

Popular posts from this blog

Sabon mining Wanda ake Kira over wallet

How to make money online watching You Tube videos and earn money online

๐˜๐š๐๐๐š ๐š๐ค๐ž ๐ฌ๐š๐ฆ๐ฎ๐ง ๐ค๐ฎ ๐š ๐ญ๐ž๐ฅ๐ž๐ ๐ซ๐š๐ฆ