YADDA ZAKA GYARA๐ฒ
ASSALAMU ALAIKUM"YAN'UWA BARKAMU DA YAU SUNNUMMU DA SAKE KASAN CEWA AWANI SABON SHIRI AYAU IN SHA ALLAHU MUNZO MUKU DA WANI KAYATACCEN APPLICATION
WANNAN APPLICATION DIN ZAI TAIMAKA MAKA WURIN GYARA ๐ฒ KA
MISALI KAMAR ACE WAYARKA SAMA BAYA TABUWA TO WANNAN APPLICATION DIN ZAI TAIMAKA MAKA WURIN GYARA ๐ฒ KA NAME APPLICATION TASKBAR
"YADDA ZAKA AMFANI DA WANNAN APPLICATION DIN ZAKA SHIGA CIKI APPLICATION DIN DAGA SAMA ZAKA GA ALAMAR MAKUNNA ZAKA TABA ZA KA BASHI DAMA YAFARA AMFANI A WAYARKA"
Daga kasa zaka ga wata alama mai digo shida zaka taba zaka ga jerin application din wayarka
Dan uwa zaka ga Link din application
Akasa zaka ga an rubuta dannanan
Kana tabawa zaikai ka inda zaka dauko application din
ABUTECH TV
WASSALAMU ALAIKUM WARAHA MATUL LAHI WABARAKATUHU
THANK YOU
Comments