ABUN DA KEFARUWA KENAN AKASAR HAUSA ALLAH YASA MUDA CE
SANARWA๐SANARWA! SANARWA!!
Inna lillahi wa Inna alaihirraji un wata masifa data faru ajahar katsina Amma yanxu haka tashigo kano Allah ubangiji yakiyaye akwai wasu mutane da suke yawo suna bin gida gida suce dan Allah asanmusu ruwa zasu shiga bayan gida idan kabasu ruwan bayan sunfito to kaifa shikenan zaka yanke jiki kafadi matane suna zuwa suyi sallama agidaje ko suyi tambaya yan shanjini ne wallahi indai ka amsa musu sallama ko ka Basu amsa shikenan sedai Allah yakiyaye wallahi ance duk wanda suka hadu dasu se sun mutu yanzu haka sunshigo brigade har mutane hudu sun mutu Amma Allah cikin ikonsa ankamasu dan Allah duk wanda yaga wannan sakon yatemaka yasanar wa duniya Allah ubangiji yakiyaye wallahi dagaskene
https://abutechaam.blogspot.com/2023/09/a-tech-tv.html
Thank you so much |
Comments