YADDA ZAKA MAI DA WAYARKA TAMKAR COMPUTER
بسم الله الرحمن الرحيم
WANNAN APPLICATION DIN ZAI TAIMAKA MAKA WURIN MAIDA WAYARKA TAMKAR COMPUTER
ASSALAMU ALAIKUM YAN'UWA BARKAMU DA YAU SUNNUMMU DA SAKE KASAN CEWA AWANI SABON SHIRI AYAU MUNKAWO MUKU WANI APPLICATION WANDA ZAIMAI DA WAYARKA TAMKAR COMPUTER
SUNAN WANNAN APPLICATION DIN
COMPUTER FILE EXPLORER ZAKU SAMU WANNAN LINK DIN AKASA
ZAKAGA WANIWURI IN DA AKA RUBUTA DAN NANAN
ZAKU SAMU CIKAKKEN VIDEO
MAI BAYANI AKAN WANNAN APPLICATION DIN
GA video nan
FROM ABDUSSALAM ABUBAKAR
MUNA GODIYA DA IRIN GOYON BAYAN DA KUKE BAMU
DA wannan nake so nayi amfani da da mata da farko dai zamu fara
بسم الله الرحمن الرحيم
Tsira da amin cinsa sutabbata agaresa
'Yan uwana maza da mata in so kowane hali mukasamu kammu muyi hakuri saboda wannan hakurin da mukayi zaitaimaka mana sosai da sosai
Da lilina na yinhaka sabo da wani lokaci bama iya hakuri saboda zuciya tahar zika don Allah don Allah don Allah muyi hakuri saboda zaitaimaka mana sosai da sosai hakuri shine jigon
RAYUWAR DAN ADAM
THENK YOU WASSALAMU ALAIKUM WARAHA MATUL LAHI WABARAKATUHU
Comments